Manchester United ta fara yunkurin dauke Cristiano Ronaldo
Kulob din Manchester United da ke Ingila ya bayyana aniyarsa ta dauke shaharren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo a kakar wasa mai zuwa.Kulob din ya yanke shawarar dauke dan kwallon ne a kan Farashin Yuro miliyan 70 kwatankwacin Naira biliyan 15.  Kafar sadarwar CaughtOffside ne ya kalato wannan labari a yanar […]
Kulob din Manchester United da ke Ingila ya bayyana aniyarsa ta dauke shaharren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo a kakar wasa mai zuwa.
Kulob din ya yanke shawarar dauke dan kwallon ne a kan Farashin Yuro miliyan 70 kwatankwacin Naira biliyan 15.
  Kafar sadarwar CaughtOffside ne ya kalato wannan labari a yanar gizo.