Manyan Cututtukan Da Zazzabin ‘Malariya’ Ke Hiafarwa

Ko kun san manyan cututtukan da zazzabin malariya ke haifarwa? Jama’a na kallon cutar abin da bai taka kara ya karya ba, sabanin yadda masana ke kallon ta

Manyan Cututtukan Da Zazzabin ‘Malariya’ Ke Hiafarwa

Jama’a na yi wa zazzabin malariya kallon abin da bai taka kara ya karya ba, amma kuma ba haka ba masana ke kallon cutar. 

Ko kun san manyan cutukan da zazzabin malariya zai iya haifarwa?

Shirinmu na wannan lokaci na tafe da gamsassun bayanai kan hanyoyin kariya.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Yadda dagacinmu ya sassara ni da adda — Maraya

Bidiyoyin da suka ɗauki hankalin ’yan Najeriya a 2024

An kama mutum 859 da ceto 46 da aka yi garkuwa da su a Filato – ’Yan sanda

Sojoji sun kashe shahararren ɗan bindiga a Zamfara