Aminiyar Kurmi• Created September 28, 2012 01:14
Manyan malamai a jihohin Yamma sun yi tir da fim din batunci ga Annabi
Manyan malamai da limaman masallatai a jihohi shida na Kudu maso Yamma sun yi tir da alamomin tsokanar fada da gangan da aka dade ana fitowa da su don nakasa martabar addinin Islam.