Marigayiya Margaret Thatcher ba ta karbu a Afirka ba

Mutuwar tsohuwar Firayi-ministar Birtaniya, Misis Margret Thatcher, ta jefa shugabannin duniya cikin alhinin rashi, musamman ganin yadda suke ta kwararo sakonnin ta’aziyya.