Martanin fadar shugaban kasa Ga Obasanjo: ba ka da lafiya

Fadar shugaban kasar Najeriya ta mayar wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo martani a cikin wata sanarwa da ta fitar, inda ta bukace shi da ya je gaban kwararren likita domin duba lafiyarsa, sannan ta yi masa fatan samun lafiya. Obasanjo ya ce, matsalar tsaro ta tabarbare domin kuwa ana ci gaba da garkuwa da […]

Martanin fadar shugaban kasa Ga Obasanjo: ba ka da lafiya

Olusegun Obasanjo, Tsohon shugaban Kasar Najeriya

Fadar shugaban kasar Najeriya ta mayar wa tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo martani a cikin wata sanarwa da ta fitar, inda ta bukace shi da ya je gaban kwararren likita domin duba lafiyarsa, sannan ta yi masa fatan samun lafiya.

Obasanjo ya ce, matsalar tsaro ta tabarbare domin kuwa ana ci gaba da garkuwa da mutane a sassa daban daban na kasar, baya ga kungiyar Boko Haram da ya ce, tafi samun karsashi a yanzu fiye da mulkin Shugabannin baya.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta