Marubutan Hausa sun nemi agajin Hukumar UNESCO

Marubutan Hausa sun bukaci Hukumar Bunkasa Ilimi, Al’adu Da Fasaha ta Majalisar dinkin Duniya (UNESCO) da ta ware masu rana ta musamman a kowace shekara, domin ta kasance ‘Ranar Marubutan Hausa Ta Duniya.’