Marubutan Jihar Katsina sun karrama ’ya’yansu biyu

A ranar Asabar ta makon jiya ce kungiyar Marubuta Ta kasa Reshen Jihar Katsina (ANAKATS) ta gudanar da kwarya-kwaryan taron karrama biyu daga cikin membobinta.