Masa ta?
Mutumin Sakkwato ne ya je Kano, ya je gun mai sayar da waina, sai ya tambaye ta cewa: “Masa ta?” Jin haka sai ta ce: “In kayan gidanku ne sai ka sata mana, barawon banza.”Daga Ummin AJG 07036940511
Mutumin Sakkwato ne ya je Kano, ya je gun mai sayar da waina, sai ya tambaye ta cewa: “Masa ta?” Jin haka sai ta ce: “In kayan gidanku ne sai ka sata mana, barawon banza.”
Daga Ummin AJG 07036940511