Masara tana yi
Wasu mutane ne suke zance a kan maganin olsa, ashe kusa da su akwai wani mahaukaci da ke boye, ba su san da shi ba. dayan ya ce shi dai ya rasa maganin olsa, domin babu irin wanda bai sha ba amma bai yi masa magani ba. Sai mahaukacin nan ya ji haka, sai ya […]
Wasu mutane ne suke zance a kan maganin olsa, ashe kusa da su akwai wani mahaukaci da ke boye, ba su san da shi ba. dayan ya ce shi dai ya rasa maganin olsa, domin babu irin wanda bai sha ba amma bai yi masa magani ba. Sai mahaukacin nan ya ji haka, sai ya buda baki ya ce musu: “An ce galibi dai masara tana yi.”
Daga Al’amin Umar, 08037031042