Masarautar Saminaka ta kafa kwamitin yaki da garkuwa da mutane
Mai Martaba Sarkin Saminaka da ke Jihar Kaduna Alhaji Musa Muhammed Sani ya kaddamar da kwamitin tsaro na masarautarsa don tunkarar matsalar masu garkuwa da mutane da sauran matsalolin tsaro da ake fama da su a masarautar.