Masari da Abu Ibrahim sun gana da Buhari a fadar shugaban kasa
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari da Sanata Abu Ibrahim daga mazabar Katsina ta kudu sun gana da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yau Litinin a fadar shugaban kasar Abuja. Sun dai fara ganawar sirri ne da misalin karfe 2 na rana kamar yadda majiyarmu ta sanar. Cikakken rahoton na nan tafe.
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari da Sanata Abu Ibrahim daga mazabar Katsina ta kudu sun gana da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yau Litinin a fadar shugaban kasar Abuja.
Sun dai fara ganawar sirri ne da misalin karfe 2 na rana kamar yadda majiyarmu ta sanar.
Cikakken rahoton na nan tafe.