Masu fasa-kwauri sun kaiwa Kwastam hari da kona mota a Kano

Wani jami’in Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya, kwastam da yake aiki a shiyyar ofishin Kano da Jigawa ya tsallake rijiya da baya a  lokacin da jami’an suka yi arangama da masu fasa-kwaurin shinkafa. Kakakin hukumar Kwastam na shiyyar Danbaba I, ne ya bayyana hakan kuma ya ce, masu fasa-kwaurin sun kona motar sintirin jami’an tsaron. […]

Masu fasa-kwauri sun kaiwa Kwastam hari da kona mota a Kano

Wani jami’in Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya, kwastam da yake aiki a shiyyar ofishin Kano da Jigawa ya tsallake rijiya da baya a  lokacin da jami’an suka yi arangama da masu fasa-kwaurin shinkafa.

Kakakin hukumar Kwastam na shiyyar Danbaba I, ne ya bayyana hakan kuma ya ce, masu fasa-kwaurin sun kona motar sintirin jami’an tsaron.

Harin da masu fasa-kwaurin suka kai ya haddasa hadari a hanyar, daga bisani jami’an kiyaye hadura sun kai wadanda suka samu raunuka asibiti don yi masu jinya.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta