Masu garkuwa da magina a Kujuru sun bukaci Naira miliyan 60

Masu garkuwa da ma’aikatan gine-gine na Kajuru da suka yi garkuwa da mutum uku sun bukaci a biya su kudin fansa na Naira miliyan 60 don sako wadanda suke hannun su. An yi garkuwa da maginan ne a ranar Juma’a a wajen shaqatawa da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Rahoton na bayyana cewa, […]

Masu garkuwa da magina a Kujuru sun bukaci Naira miliyan 60

Masu garkuwa da ma’aikatan gine-gine na Kajuru da suka yi garkuwa da mutum uku sun bukaci a biya su kudin fansa na Naira miliyan 60 don sako wadanda suke hannun su.

An yi garkuwa da maginan ne a ranar Juma’a a wajen shaqatawa da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna.

Rahoton na bayyana cewa, a jiya Lahadi ne daya daga cikin ‘yan garkuwa ya dan uwan wanda aka yi garkuwa da shi, don sanar masa da bukatun ‘yan garkuwa.