Masu iza wutar rikici tsakanin Kwankwaso da Ganduje ba za su samu nasara ba – Dangwari
Wani jigo a Jam’iyyar APC ta Jihar Kano Alhaji Usman dangwari ya ce masu neman haddasa rashin jituwa a tsakanin tsohon Gwamnan Jihar kuma Sanatan Kano ta Tsakiya Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamna Dokta Abdullahi Umar Ganduje domin biyan bukatunsu na siyasa ba za su samu nasara ba.