Masu leken asiri na cin karensu ba babbaka a Najeriya – Ambasada Suleiman
Wani kwararren ma’aikacin diplomasiyya Jakada Suleiman dahiru ya soki yadda manyan shugabannin Najeriya suke tona asirin kasa a gidajen watsa labarai domin a ce su suka fara yin wannan abu saboda neman suna na ba gaira ba dalili inda ya ce babu wata kasa a duniya da take yin haka.