Masu sukar gwamnatin Buhari ba masu son gaskiya ba ne – Akbishop Kaigama

Akbishop na darikar Katolika na Jos kuma Shugaban Majalisar Bishop-Bishop na darikar Katolika ta Najeriya Akbishop Ignatius Kaigama, ya ce duk masu sukar gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba masu son gaskiya ba ne.