Kananan Labarai• Created February 21, 2013 17:13
Masu yi wa kasa hidima sun yi zanga-zanga kan alawus dinsu a Lafiya
Matasa masu yi wa kasa hidima rukunin farko na bana a Jihar Nasarawa sun tarwatsa faretinsu na karshe bayan kammala wa’adin shekara daya suna aiki a jihar, inda suka koma ga zanga-zanga.