Masu yin kabbara su kashe mutane haka kawai mahaukata ne – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana ’yan Boko Haram da sauran karkatattun kungiyoyin Musulmi da suke yin kabbara suna kashe mutane haka kawai da mutanen da kwakwarwasu ke da tabuwa, inda ya ce: “Kodai ba su san ma’anar wannan kalma ba, ko kuma kawai mahaukata ne.”