Masu zuba jari na son zuwa Najeriya amma suna fargaba-Bankin bayar da lamuni

Jami’an Bankin Bayar da Lamuni na IMF ya ce masu sanya hannun jari da dama suna son zuwa Najeriya don su zuba hannun jari amma yadda za su samu riba shi ne babban abin da yake damunsu.