Mata da yaran ‘yan Boko Haram za a fara saki

An bayyana cewa, za a bi umarnin da shugaban kasa ya bayar na sakin wadanda aka kama saboda zarginsu da kasancewa ‘yan kungiyar Boko Haram da ke sakaye  a wurare daban-daban na soja a fadin kasar nan