Kananan Labarai• Created August 17, 2012 01:28
Mata sun yi zanga-zanga kan kama mazajensu a Damaturu
Wadansu mata da jami’an tsaron rundunar soja ta JTF suka kama mazajensu da ’ya’yansu sakamakon samamen da suka kai a unguwannin Fawari da Bindigari a garin Damaturu fadar Jihar Yobe a makon jiya, sun gudanar da zanga-zangar lumana