Matacce ya farfado daga kabari a kasar Yemen

Wani mutum da aka tabbatar da mutuwarsa ya farfado a kabari dab da za a zuba kasa a turbude shi a kasar Yemen, wannan ya faru ne a cikin wata gunduma da ake kira Dhamar.