Mataimakin Kakakin majalisar Abiya ya sha kaye

Mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Abiya Rt. Hon. Dakta Cosmos Ndukwe  dan takarar jam’iyyar PDP ya sha kaye a takarar dan majalisar dokokin jihar da yake nema karo na biyu. Dan takarar majalisar dokokin jihar na jam’iyyar APC  Chijioke Chukwu ne ya yi nasara a mazabar Bende ta Arewa. Sakamakon zaben da aka kada na […]

Mataimakin Kakakin majalisar Abiya ya sha kaye

Mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Abiya Rt. Hon. Dakta Cosmos Ndukwe  dan takarar jam’iyyar PDP ya sha kaye a takarar dan majalisar dokokin jihar da yake nema karo na biyu.

Dan takarar majalisar dokokin jihar na jam’iyyar APC  Chijioke Chukwu ne ya yi nasara a mazabar Bende ta Arewa.

Sakamakon zaben da aka kada na bayyana cewa, Jam’iyyar APC nada kuri’u 12,172, PDP nada 7,265 yayin da APGA keda kuri’u 4,238.

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta

Sojoji sun daƙile yunƙurin mayaƙan ISWAP a Borno