Mataimakin kakakin majalisar Yobe ya rasu
Rahotanni na bayyana cewa, mataimakin kakakin majalisar jihar Yobe Dakta Ibrahim Kurmi ya rasu. Ibrahim Kurmi ya rasu ne bayan jinyar da ya yi a asibitin koyarwa na Jami’ar jihar Yobe a Damaturu babban birnin jihar. Mataimakin Kakakin ya rasu ya bar mata biyu da `ya `ya takwas.
Rahotanni na bayyana cewa, mataimakin kakakin majalisar jihar Yobe Dakta Ibrahim Kurmi ya rasu.
Ibrahim Kurmi ya rasu ne bayan jinyar da ya yi a asibitin koyarwa na Jami’ar jihar Yobe a Damaturu babban birnin jihar.
Mataimakin Kakakin ya rasu ya bar mata biyu da `ya `ya takwas.