Mataimakin Mugabe Mnangagwa ne zai gaje shi

Ga dukkan alamu tsohon Mataimakin Shugaban kasar Zimbabuwe, Emmerson Mnangagwa shi zai dare karagar mulkin kasar a matsayin sabon shugaban kasar. Mnangagwa wanda ake yi masa lakabi da “Kada” saboda rashin tsoronsa da rashin tausayinsa kuma dan shekaru 75 a duniya ya shiga takun-saka da matar Mugabe mai suna Grace inda hakan ya yi sanadin […]

Mataimakin Mugabe Mnangagwa ne zai gaje shi

Ga dukkan alamu tsohon Mataimakin Shugaban kasar Zimbabuwe, Emmerson Mnangagwa shi zai dare karagar mulkin kasar a matsayin sabon shugaban kasar.
Mnangagwa wanda ake yi masa lakabi da “Kada” saboda rashin tsoronsa da rashin tausayinsa kuma dan shekaru 75 a duniya ya shiga takun-saka da matar Mugabe mai suna Grace inda hakan ya yi sanadin korarsa daga kan mukaminsa da kuma barin kasar.