Yadda Za Ku Kare Lafiyarku A Lokacin Sanyi

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan da ya kamata ku dauka wajen kare lafiyarku a lokacin sanyi

Yadda Za Ku Kare Lafiyarku A Lokacin Sanyi

Da zarar an shiga lokacin sanyi, akan samu cututtuka da dama da ke yawo saboda kadawar iska.

A gefe guda kuma akwai batun kula da lafiyar fata ga masu kaushin jiki da bushewar fata.

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan da ya kamata ku dauka wajen kare lafiyarku a lokacin sanyi.

Domin sauraren shirin, latsa nan.

Majalisa ta tsayar da ranar sauraron ra’ayin jama’a kan ƙudirin Dokar Haraji

Abba ya sanya hannu kan dokar kafa rundunar tsaro ta Kano

Za a binciki INEC kan jinkirin gudanar da zaɓen cike giɓi

Gubar harsashi ta jikkata mutane dama a Zamfara