Matakin Da Zai Sa Farashi Ya Sauka Bayan Ya Ƙaru

Da zarar farashin wani abu a Najeriya ya karu, ba lallai ya sauko ba.

Matakin Da Zai Sa Farashi Ya Sauka Bayan Ya Ƙaru

’Yan kasa na kokawa kan yadda farashin kaya ke hauhawa yayin da samun mutane bai cika karuwa ba.

Kusan al’ada ce, da zarar farashin wani abu a Najeriya ya karu, ba lallai ya sauko kasa ba.

Shirin Najeriya A Yau ya mayar da hankali kan sauyawar farashin abubuwa a Najeriya da kuma yadda za a iya dakatar da hakan.

Domin sauraren shirin, latsa nan