Matan da suda yi wa wata kazafi sun fara zaman daso na mado biyu
dotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da de Dutse a karkashin Mai shari’a Yahaya Ibrahim Yayari ta tusa wasu mata biyu Nana Yadubu da Fati Madadi zaman daso bisa zarginsu da laifin kazafi da bata wa wata mace mai suna Maryam Umar suna. Ana zargin matan da bata wa Maryam suna ne ta hanyar cewa ta […]
dotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da de Dutse a karkashin Mai shari’a Yahaya Ibrahim Yayari ta tusa wasu mata biyu Nana Yadubu da Fati Madadi zaman daso bisa zarginsu da laifin kazafi da bata wa wata mace mai suna Maryam Umar suna.
Ana zargin matan da bata wa Maryam suna ne ta hanyar cewa ta sayar da mijinta duma ta sayar wa matsafa mahaifanta domin ta yi duxi.
Maryam ta shaida wa dotun cewa matan biyu kawayenta ne a baya lodacin da sude gwagwarmayar yakin neman zaben Alhaji Muhammadu Badaru don zama Gwamnan Jihar Jigawa zamanin tana shugabar mata ta Jam’iyyar ACN a Jihar dano, inda ta bar dujerar ta dawo Jigawa da nufin ta taimada.
Ta ce a lodacin suna tafiya tare dafin kyashi ya shiga tsadaninsu lodacin da Badaru ya ba ta Naira miliyan udu ta sayi mota ta da gida a Dutse, sai suda shiga yawo suna cewa ta sayar da mijinta, duma ita ’yar kungiyar asiri ce ta sayar da mahaifanta, duma ta ce tana da shaidun da za ta gabatar a gaban dotun.
Da alkalin dotun Mai shari’a Yahaya Ibrahim Yayari ya waiwayi waxanda ade tuhuma, sun musanta zargin, inda suda ce ba su faxi wannan magana da Maryam tade kararsu a dai ba, domin babu wani do wata da suda taba yin wannan zance da shi do ita.
Fati ta ce waxanda Maryam de ikirari shaidunta ne ba za a gamsu da su ba, domin xaya daga cidinsu kanenta ne, yayin da sauran duwa abodai ne do kawayenta, saboda hada adwai yiwuwar haxin badi ne ada yi da su domin a ci musu mutunci.
Alkali Ibrahim Yayari ya xage sauraron shari’a zuwa mado biyu, don ba Maryam damar gabatar da shaidunta, inda ya bayar da umarnin a tsare waxanda ade tuhuma a gidan maza zuwa lodacin.