Matan ’yan sanda da aka kashe a Nasarawa sun koka kan rashin cika alkawari

Mata da dangogin jami’an tsaro da aka kashe a kauyen Alakyo a Jihar Nasarawa, sun koka kan rashin cika alkawarin da rundunar ’yan sanda ta kasa ta yi musu kan ba su gudummawar Naira miliyan daya