Matar Gwamnan Kebbi ta shawarci mata su nemi ilimi
Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dokta Zainab Abubakar Atiku Bagudu ta shawarci mata su tashi tsaye wajen neman ilimi domin su taimaka wa mazansu, kuma su samar da kyakkyawar tarbiyya ga ’ya’yansu.