Matar hedimasta ta haifi ’yan hudu a Lafiya

A ranar Juma’ar makon jiya ne Allah Ya albarkaci wani shugaban makarantar firamare (hedimasta) mai suna Mista Dabid Akaba yayin da matarsa mai shakara 39 mai suna Misis Cecilia Dabid ta haifi ’ya’ya hudu a lokaci daya.