Matar Limami a Indiya za ta kashe kanta idan bai aske gemu ba
Wani limami mai shekaru 36 a kasar Indiya ya gamu da barazana daga matarsa, inda ta ce matukar bai aske gemu ba, za ta kashe kanta.