Matasa a nemi sana’a a daina dogaro da gwamnati!

Hakika zukatan jama’a da dama na mutuwa sakamakon yadda suke dogaro ga gwamnati ta samar musu da aikin yi. An kuma fi samun haka ne a tsakanin wadanda suka kammala karatun sakandire ko Diploma ko NCE ko babbar Diploma ko Digiri.