Matasa sun jefi tawagar Gwamnan Bauchi a Ningi

A ranar Larabar makon jiya ne Gwamnan Jihar Bauchi Barista Mohammed Abubakar ya jagoranci bikin kaddamar da sayar da takin zamani na bana a filin wasa na garin Jama’are, sai dai kuma bayan kammala taron rahotanni sun ce wadansu daga cikin matasan sun huce haushinsu a kan motocin tawagar Gwamnan inda aka fasa gilasan motoci […]

Matasa sun jefi tawagar Gwamnan Bauchi a Ningi
Matasa sun jefi tawagar Gwamnan Bauchi a Ningi

A ranar Larabar makon jiya ne Gwamnan Jihar Bauchi Barista Mohammed Abubakar ya jagoranci bikin kaddamar da sayar da takin zamani na bana a filin wasa na garin Jama’are, sai dai kuma bayan kammala taron rahotanni sun ce wadansu daga cikin matasan sun huce haushinsu a kan motocin tawagar Gwamnan inda aka fasa gilasan motoci 11 kamar yadda wasu majiyoyi suka bayyana.