Matasa sun kone barawon babur kurmus a Nasarawa
A ranar Juma’ar makon jiya da safe ne, wasu matasa a Tudun Amba a Lafiya Jihar Nasarawa suka kama wani bisa zargin satar babur suka kashe shi sannan suka kone shi kurmus.