Matasa sun qone wani kan zargin satar yara a Kaduna

A shekaranjiya Laraba ne wadansu matasa suka hallaka wani mutum da ake zargi da satar yara a Unguwar Barnawa da ke Kaduna tare da kone gawarsa. Bayanai daga yankin sun ce lamarin ya auku ne da misalin karfe 10:00 na safiyar ranar, bayan an zargi mutum da satar yara biyu.