Matasan Zamfara sun kashe barayin shanu 7 a fadar Sarki

Wasu matasa sun kashe mutum bakwai da ake zargin barayin shanu ne a fadar sarkin karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara. Majiyar Aminiya ta gano cewa, wadanda aka kashe jami’an tsaron farin kaya na hukumar DSS suka kawo barayin shanu fadar sarkin don sasantawa da su akan a sako shanun da ake zargin sun […]

Matasan Zamfara sun kashe barayin shanu 7 a fadar Sarki

Shanu

Wasu matasa sun kashe mutum bakwai da ake zargin barayin shanu ne a fadar sarkin karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara.

Majiyar Aminiya ta gano cewa, wadanda aka kashe jami’an tsaron farin kaya na hukumar DSS suka kawo barayin shanu fadar sarkin don sasantawa da su akan a sako shanun da ake zargin sun sace mako uku da suka wuce.