Kananan Labarai• Created February 8, 2013 07:07
Matashi ya gille kan kanwarsa don abincinta bai masa dadi ba
A makon jiya ne mazauna Unguwar Shinge da ke Lafiya fadar Jihar Nasarawa suka samu kansu ciki zaman makoki sakamakon kisar gilla da wani matashi mai suna Aberson Ambi mai kimanin shekara 26 ya yi wa kanwarsa mai suna Misis Naira Yohana