Matashi ya kashe kawunsa a Akwa Ibom
Rundunar ’yan sandan Jihar Akwa Ibom sun gabatar wa manema labarai wasu matasa biyu, bictor Esin da ke kauyen Urue Offong/Oruko, karamar Hukumar Ibiono Ibom da kuma dayan mai suna Joseph da ke jihar, sakamakon zargin bictor da kashe kawunsa ta hanyar sassara shi da adda.