Matashi ya rataye kansa saboda kamuwa da cutar kanjamau

Wani matashi da ba a gano sunansa ba ya rataye kansa a Unguwar Tsohon Kamfani da ke cikin garin Bauchi bayan da ya gani yana dauke da cutar kanjamau