Matata ce ta sa ni bidiyon barkwanci – Bello Galadanci

Fitaccen tauraron barkwanci a kafafen sada zumunta musamman Instagram da Tiktok Bello Galadanci ya ce ba don kuɗi yake bidiyonsa ba sai don ya fadakar da nishadantar da masu bibiyarsa. Galadanci ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa ta musamman da ya yi da shirin Wata Sabuwa na tashar YouTube ta Aminiya Trust. Ya ce  […]

Matata ce ta sa ni bidiyon barkwanci – Bello Galadanci

Fitaccen tauraron barkwanci a kafafen sada zumunta musamman Instagram da Tiktok Bello Galadanci ya ce ba don kuɗi yake bidiyonsa ba sai don ya fadakar da nishadantar da masu bibiyarsa.

Galadanci ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa ta musamman da ya yi da shirin Wata Sabuwa na tashar YouTube ta Aminiya Trust.

Ya ce  matarsa da suka haɗu a kafafen sada zumunta ce ta sa ya fara bidiyon barkwanci.

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda