‘Matsalar masu garkuwa da mutane ta sa na qaurace wa mahaifata’

Wani xan kasuwa mai suna Alhaji Labaran Adamu Isa, wanda Aminiya ta tattauna da shi ya bayyana cewa matsalar satar mutane da garkuwa da su da neman kuxin fansa a Jihar Kebbi ita ce ta sa ya qaurace wa mahaifarsa garin Yawuri ya koma da zama a tsakanin jihohin Oyo da Ogun da Legas.