Matse min!

Wani Bafullatani ne ya je wurin mai shayi yana sayar da shayi da burodi. Sai ya tambaye shi nawa ne burodi daya. Mai shayi ya ce Naira 120. Sai ya ce: “Matse min daya.” Mai shayi ya matse masa burodi. Da Bafullatani ya tabbatar burodi ya matsu sosai yadda yake so, sai ya ce da […]

Matse min!
Matse min!

Wani Bafullatani ne ya je wurin mai shayi yana sayar da shayi da burodi. Sai ya tambaye shi nawa ne burodi daya. Mai shayi ya ce Naira 120. Sai ya ce: “Matse min daya.” Mai shayi ya matse masa burodi. Da Bafullatani ya tabbatar burodi ya matsu sosai yadda yake so, sai ya ce da mai shayi: “Yanko min na Naira 20.”

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya