Mauludin bana: Masarautar Daura ta soke Sallar Gani don juyayin kai hari ga Sarkin Kano

Masarautar Daura ta soke Sallar Gani da take gudanarwa a lokutan bukukuwan Mauludi a bana don nuna juyayi kan harin da ’yan bindiga suka kai ga Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero a ranar Asabar da ta gabata.