Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu daukar aiki suka fi neman masu kwarewa a kan masu kwalin digiri kawai.

Me Ya Sa Ake Daukar Masu Kwarewar Aiki A Bar Masu Digiri?

Jama’a da dama na burin da zarar sun mallaki takardar digiri, za su samu aiki.

Sai dai a yanzu masu daukar aiki suna tallata neman ma’aikata, amma da sharadin dole sai mai kwarewa da sanin makamar aiki a fannin.

Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa masu daukar aiki suka fi neman masu kwarewa a kan masu kwalin digiri kawai.

Domin sauke shirin, latsa nan