Me yiwuwa a kwace gasar cin kofin duniya daga katar
Sabon shugaban kwamitin kula da da’a da ladabtarwa na Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA Micheal Garcia ya sha alwashin sake bincikar yadda kasashen Rasha da katar suka samu izinin daukar nauyin gasar cin kofin kwallon kafa na duniya