Messi da Ronaldo sun sake sa zare

Hukumar kula da shirya kwallon kafa a Nahiyar Turai UEFA ta gabatar da sunayen ’yan kwallo uku da ta zabo don tantance wanda zai zama gwarzon dan kwallon Nahiyar Turai a bana.