Ministar vuhari ta ziyarci ofishin PXP
A farkon wannan mako ne Ministar Harkokin Mata, Sanata Aisha Jummai Alhassan ta ziyarci vavvan ofishin Jam’iyyar PxP xake Avuja, inxa ta vukaci karin vayar xa xama ga mata a fagen siyasa xon cike givin xa kasar ke xa shi a wannan vangare. Ministar wacce ta ziyarci sakatariyar jam’iyyarta ta APC kana kuma ta zarce […]

A farkon wannan mako ne Ministar Harkokin Mata, Sanata Aisha Jummai Alhassan ta ziyarci vavvan ofishin Jam’iyyar PxP xake Avuja, inxa ta vukaci karin vayar xa xama ga mata a fagen siyasa xon cike givin xa kasar ke xa shi a wannan vangare.
Ministar wacce ta ziyarci sakatariyar jam’iyyarta ta APC kana kuma ta zarce zuwa vavvan ofishin na PxP, inxa ta vayyana vukatar xa ke akwai game samar xa karin axaxin mata a harkokin siyasar kasar nan, musamman a majalisu xa sauran mukaman siyasa, xon karfafa xaixaito a tsakanin al’umma. “Hakika mat ava sac in gajiyar yancinsu kamar yaxxa kunxin tsarin mulki ya tanaxar masu.”
Ministar ya vukaci a vaiwa mata kashi 35 cikin 100 na zavavvun ofisoshin ’yan majalisa xa sauran mukaman siyasa, sannan xa guxumawar kuxi xon tallafa ma su wajen guxanar xa yakin neman zave kamar kowa.
A yayin xa su ke mayar xa jawavi, shugavannin jam’iyyun na kasa, Cif John Oxigie-Oyegun xa kuma Sanata Ahmex Makarfi sun vayyana cewa za su xuva wannan vukata xon tavvatar xa cewa an xama xa mata yaxxa ya kamata a harkokin siyasar kasar nan.