Miyagun hanyoyin mu’amala a dandalin abota (6)
A xaya vangaren kuma, akwai ‘yan damfara zalla, masu neman kuxi ta hanyar roqon katin waya. Waxannan suna nan da yawa, amma wasu sun fi wasu qwarewa. Akwai waxanda kan roqi waxanda suka sani.