Modu Sheriff da jiga -jigan PDP sun ziyarci Jigawa

Shugaban Jam’iyyar PDP ta kasa Alhaji Ali Modu Sheriff da Gwamnan Jihar Ribas da tsofaffin gwamnonin jihohin Kano da Kaduna Malam Ibrahim Shekarau da Mukhtar Ramalan Yero da tsohon Ministan Abuja Sanata Bala Mohammed sun ziyarci Dutse fadar Jihar Jigawa don gudanar wani gangamin siyasa.